fbpx
Monday, March 1
Shadow

Bidiyo: Yansanda na tura motarsu da ta ki tashi bayan kama masu zanga-zangar SARS

Yansandan Najeriya a yaune suka kama masu zanga-zangar SARS a Lekki Toll Gate dake jihar Legas.

 

Cikin Wanda aka kama hadda me wasan Barkwancinnan, Mr. Macaroni.  Saidai wani bidiyo da Sahara Reporters ta ruwaito ya nuna yanda motar ‘Yansandan ta ki tashi bayan da suka yi kamen.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *