fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyo: Yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suke wayar da kai game da wanke hannu

A yayin da cutar Coronavirus/COVID-19 ke ci gaba da barazanawa kasashen Duniya, ‘yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suka dauki wani sabon salo na wayar da kan mutane kan muhimmancin wanke hannu.

 

Bidiyo suka yi da ‘yansandan cikin kayan aiki suna rawa suna nuna yanda ake wanke hannun.

 

Tuni bidiyon ya watsu sosai a Kafafen sada zumunta inda jama’a da dama su kai ta yabawa da hakan.

 

Kalli bidiyon a kasa:

https://twitter.com/AFP/status/1240556112048316416?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.