fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyo Yanzu-Yanzu:Sojojin Najeriya sun fitar da harin da suka kaiwa Boko Haram da ya kashe manyan kungiyar

Sojojin Najeriya a ranar Laraba, 23 ga watan Satumba sun kaiwa kungiyar Boko Haram hari a yankunan Bula Sabo da Dole dake Borno

 

Sojojin sun mai Harin Bula Sabo bayan samun bayanan Sirri cewa Boko Haram na samun mafaka a yankin. Harin ya lalata gine-gine da kayan amfanin Kungiyar da dama.

 

Hakanan Harin Dole ma ya kashe da dama daga cikin mayakan Boko Haram din, kamar yanda kakakin Sojin, Janar John Enenche ya bayyana.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.