Wasu matasan Yarbawa a Legas sun cire tutar Najeriya dake Teslim Balogun Stadium, Surulere Legas inda suka kafa tutar kasar Oduduwa da suke son kafawa.
Hakan ya bayyana ne a wani bidiyi da ya watsu sosai a shafin Instagram.
A kwanakin baya-bayannan dai suma wasu yarbawa sun taso da maganar kafa kasar Oduduwa,Sunday Igboho na daga cikin wanda suke gaba-gaba a wannan yunkuri.
Some Yoruba youths on Monday removed Nigerian flags and replaced them with Oduduwa Republic flags around Teslim Balogun Stadium, in Surulere, Lagos State.
This was seen in a viral video shared on Instagram.