Wannan hotunane da suka nuna yanda gwamnan jihar, Ondo Rotimi Akeredolu ya watsawa wasu mutanen jihar sa kudi suke wawasonsu a bakin titi.
Nan gaba kadanne dai za’a gudanar da zabe a jihar ta Ondo inda gwamna yake neman sake tsayawa takara.