Wani malamin Addinin Islama ya bayyana cewa, zasu ga Alkalin da zaiwa wanda suka kashe Debora da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci.
Yace kuma zasu ga lauyan da zai fito ya kare cin zarafin manzon Allah, yace ba za’a musu irin abinda aka yi a Kano ba.
Kalli bidiyon a nan