Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, zai yiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, PDP, Alhaji Atiku Abubakar Ritaya ta yanda zai koma kiwon kaji da shanu.
Ya bayyana hakane bayan da kotu ta tabbatar da zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin ingantacce.
EXTRA: I’ll retire @atiku to rearing of cows and chickens, says Shettima | TheCable https://t.co/V3yMGXBZdR#PEPTJudgement pic.twitter.com/4zKAH0w4T0
— TheCable (@thecableng) September 7, 2023
Saidai Shettima yace maganar gaskiya itace an gama siyasa, yanzu mulki ake.