fbpx
Monday, August 8
Shadow

Bidiyo:An kama daya daga cikin wanda suka kaiwa masu zanga-zangar SARS hari a Jos, yace Dari 5 aka bashi

A yaune zanga-zangar SARS a Jos ta rikice inda aka fara jefe-jefe tsakanin wasu ‘yan daba da suka kaiwa masu zanga-zangar SARS din hari da masu zanga-zangar.

 

An kama dsya daga cikinsu kuma ya bayyana cewa dari 500 aka bashi amma bai san wanene ya dauki nauyinsu ba shi dai an gayyaceshi ne.

 

 

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke wani matashi dayake yaudarar 'yan mata yana masu sata a jihar Legas

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.