A jiyane Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya sanar da cewa gini ya fada masa a kafa inda ya saka hoton kafar ta kumbura.
Ya nemi addu’ar ‘yan masoya inda abokan aiki da na arziki suka tai masa addu’a. Saidai a yau ya nuna Bidiyon yanda aka masa gyaran kafar inda kuma an nadeta da bandeji.
Yayi fatan Allah ya bamu ikon cin jarabawarshi.