fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo:Dandazon jama’a yayin da Rochas Okorocha ya samu Sarautar Danjeka Sokoto

An yiwa Tsohon Gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha Sarautar Danjekan Sokoto.

 

Jama’a da damane suka taru a wajan. Yayi Jawabi da Hausa inda yace, Addu’a ce kawai maganin matsalolin Najeriya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Leave a Reply

Your email address will not be published.