Wani gawurtaccen dan ta’adda da aka kama ya bayyana inda suke Siyo Bindigu.
Dan ta’addar da aka kama ya bayyana cewa shi ba kashe mutane yake ba amma yana taimakawa ne ana kama masu kashe mutanen.
Da aka tambayeshi a ina ya samu bindigarsa, ya bayyana cewa, ya siyota ne a wajan wani mutum, Buzu dake sayar musu da ita amma bai san inda yake ba dan ba a waje daya yake zama ba.