Wednesday, June 3
Shadow

Bidiyo:Kalli abin kayatarwar da ‘yan kwallonnan suka yi a shagon sayayya

Wannan wani hoton bidiyon ‘yan kwallo ne da ya dauki hankula inda aka gansu sunje sayayyar kaya a wani shagon Supermarket.

 

Duk abinda suka dauka suna mai irin bugun kwallone wajan sakashi a cikin kwandon sayayya.

Abin ya kayatar sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *