Tuesday, October 15
Shadow

Bidiyo:Kalli Yanda murna ta barke a fadar Nasarawa inda Sarki Aminu yake bayan hukuncin kotu

Hukuncin Kotu yasa murna ta barke a fadar Nasarawa inda Sarki Aminu Ado Bayero yake.

An ga matasa na buga wutar murna inda suke nuna cewa sune suka yi nasara a kotu:

Kano dai ta dauki dumi inda kowace bangare tsakanin na Sarki Muhammad Sanusi II da na Sarki Aminu Ado Bayero ke cewa shine yayi nasara a kotun.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyara Kasar Sin Domin Haɓaka Tattalin Arziki Da Kayayyakin More Rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *