Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kai ziyara dakin da ake kula da kyamarorij da aka dasa a kan hanyoyin cikin garin Kaduna.
An saka kyamarorinne dan inganta Tsaro a jihar, kamar yanda hadimin gwamnan, Abdullahi Yususa ya bayyana.
Ayyuka kadanne suka rage a kammala wannan aiki wanda zai inganta tsaro a jihar.
Earlier today, Governor @elrufai inspected the almost completed Kaduna Command & Control Centre for security operations. When completed, it will further improve on the security of the state. pic.twitter.com/zFdUaoGQs7
— Abdallah Yunus Abdallah (@Abdool85) February 11, 2021
Earlier today, Governor @elrufai inspected the almost completed Kaduna Command & Control Centre for security operations. When completed, it will further improve on the security of the state.