fbpx
Friday, July 1
Shadow

Bidiyon abinda Wani Fasto yawa wata budurwa da ta yi shigar Banza ya dauki hankula sosai

Wata Budurwa da ta yi shigar Banza ta gamu da Wani Fasto kuma abinda ya mata kowa bai yi tsammani ba.

 

Budurwar tana tafiya da Kawarta ne sanye da dan kamfai da rigar Mama sai kuma Riga da ta rufe jikinta me shara-shara.

 

Fastan ko da ganinta sai ya fara mata Addu’a yayin da ita kuma take neman guduwa, wani dake daukar Bidiyon ta nemi ya dena amma ya ki denawa, ta rika gayawa Faston cewa yana kunyatar da ita, bata son abinda yake, amma shima ya ki denawa.

A karshe dai ya durkusar da ita ya mata addu’a inda yace mata zata samu Mijin aure. Ya kuma bata kudi yace ta je ta sayi kayan sawa.

 

 

Karanta wannan  LABARI MAI SOSA ZUCIYA: Rayuwata Tana Cikin Baƙin Ciki Mai Tsanani

Wannan lamari dai ya jawo cece-kuce sosai inda aka ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku ya da wani Fasto, Mata 8 suka fito suna zargin ya musu Fyade

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.