fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Bidiyon babban kamu da ‘yansanda suka yi: An kama masu kaiwa ‘yan Bindigar Kaduna, Zamfara, Katsina da Naija makamai

‘Yansanda sun kama masu kaiwa ‘yan Bindigar Katsina, Zamfara, Naija da Kaduna makamai.

 

Wanda aka kama din Sune James Dung da Oga Joseph wanda duka daga jihar Filato suka fito. Na ukunsu, Justin Oruade an kasheshi yayin da ake kokarin kamasu.

 

Bangaren rundunar ‘yansandan jihar Kaduna ne suka kamasu.

 

Viewers Discretion is Advised

Nigeria’s Security Forces has intercepted notorious criminals along Kaduna Abuja highway transporting weapons and ammunition used in terrorizing and killing innocent Nigerians.
Kudos to the Nigerian Security Team.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *