fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bidiyon fasinjojin jirgin kasa da ‘yan Bindiga suka kama na neman Gwamnatin tarayya ta cecesu

Fasinjojin jirgin kasar dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja sun koka da maganar zaman da suke a hannun ‘yan Bindiga.

 

Fasinjojin sun ce, suna cikin tsaka mai wuya, cikin wanda suka yi magana a sabon Bidiyon da ‘yan Bindigar suka saki, akwai dan gidan shugaban kungiyar dattawan Arewa watau farfesa Ango Abdullahi da kuma wata wadda suka yi karatu tare da Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo.

 

Sunce suna rokon a kubutar dasu kamin au rasa rayukansu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hadakar jami'an tsaro sun babbaka sansanin 'yan ta'addan IPOB da ESN a jihar Anambra da Enugu sun dauke makamansu da motoci

Leave a Reply

Your email address will not be published.