Lamarin ya farune a kasar Ghana inda kuma Faston ya watsashi a shafukan sada zumunta.
An ga matan na cire kaya suna shiga cikin kwamin yana musu wanka, inda kuma wani na gefe yana shafa musu mai.
Yace umarnine aka bashi yayi hakan duk da yasan cewa hakan ka iya jawo cece-kuce.
