Wannan bidiyon gawarwakin Fulani ne da aka kashe a Igabgan, Ibarapa dake jihar Oyo wanda ake zargin sune suka kai harin da yayi sanadiyyar kisan mutane sama da 20.