fbpx
Monday, August 8
Shadow

Bidiyon jama’ar garin Kankara nawa DCP Abba Kyari Addu’ar samun nasarar kwato ‘ya’yansu

A jiyane, DCP Abba Kyari, da tawagarsa suka kai ga Kankara, Jihar Katsina inda aka sace dalibai ‘yan makarantar sakandare.

 

An ta yi mai fatan Alheri bayan da hotunan sa suka watsu a shafukan sada zumunta. Hakanan a garin na Kankara an ga Bidiyon yanda jama’ar garin suka taru suka masa addu’ar samun nasara.

Muna fatan Allahbya bashi Nasara.

Karanta wannan  Tiriliyan 1.24 muka rabawa 'yan Najariya su yi kasuwanci>>Gwamnatin Tarayya

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.