fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Tauraruwar fim din Labarin, Maryam Musa Waziri da aka fi sani sa Laila ta wallafa wasu hotuna da Bidiyonta inda ta je yawon shakatawa.

 

An ganta a wani karamin babur na jirgin ruwa, inda ta bayyana cewa itace ke tukawa.

 

Masoyanda da dama sun yaba. Saidai wasu sun yi kira da cewa ta cire abin hancinta. Amma Maryam ta yi ta nanata musu cewa ba zata cire ba saboda tana sonshi.

https://www.instagram.com/p/CLU8GCkHOK_/?igshid=zhnrgf0enh5b

 

https://www.instagram.com/p/CLU7Tezn6K2/?igshid=1s99q2m7v00nl

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *