Wani magidanci ya kama matarsa da Wani Kwarto a dakin Otal suna Holewa.
Lamarin ya faru Ranar Valentine data gabata. Inda aka ga mazan 2 na kowa a wani Bidiyo da ya watsu a shafukan sada zumunta.
An ga wasu na kokarin raba su.