Maryam Sanda kenan a wannan bidiyon da bbchausa ta dauka lokacin sauraron shari’arta da ake zargin ta kashe mijinta, andai ga Maryam din rike da diyarta da kuma kur’ani a hannunta tana karantawa.
Alkali ya hana bayar da belinta.
An kulleta a gidan yari.
Allah ka tsaremu da sharrin zuciya da kuma aikin dama sani.