fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyon Ragargazar da sojoji sukawa Boko Haram

Sojojin Najeriya sun sanar da ragargazar da sukawa Boko Haram a wani hari da suka kai musu ta jirgin sama na yaki.

 

Harin ya farune a Ngwuri Gana, da Tumbuma Baba. Harin ya farune a jiya, Juma’a, 27 ga wata  Nuwamba wanda kuma ya kashe da dama daga cikin ‘yan Boko Haram din.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.