Diyar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki watau Fatima ta dauki hankula a shafukan sada zumunta sosai.
Hakan ya farune bayan bayyanar wasu bidiyon rawar da ta yi wanda suka watsu sosai a shafukan sada zumunta.
Wasu da dama sun yaba da Bidiyon inda wasu kuma suka kushe.
Kalli Bidiyon a kasa: