fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Bidiyon Sadiq Sani Sadiq da ya dauki hankula sosai har abokan aikinsa ke ta magana akai

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq ya wallafa wani Bidiyo a shafinsa na Instagram inda aka ga yana ta Kwafa ba tare da ya fadi komai ba da kuka gyada kai.

 

Sadiq ya bayyana Rubuta cewa “Um um faaa… to shikenan dai… hummm…. amma faaaaa bari dai na rantse da girman Allah…..💣💣💣”

 

Hadiza gabon ta Tambayi Sadiq “Ok Ka Fito daga Dakin Kenan”

 

Saidai ya bata amsar cewa”a’a ina ciki ina karanta wasu litattafaine kafin in yi fitowar barden guza”

 

A’ishatulhumaira da Hauwa S. Garba duk sun yi magana akan Bidiyon na Sadiq.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *