fbpx
Monday, August 8
Shadow

Bidiyon Sarki Sanusi yana Huduba a masallacin Awe

Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi kenan a wannan hoton bidiyon inda yake huduba a masallacin fadar sarkin Awe, garin da yake zaune inda akai mai daurin talala.

 

Gwamnan jihar Kaduna tare da Sarkin Awe ne suka fito tare sa sarkin.

 

Sarkin yayi huduba inda yayi magana akan Kaddara.

 

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1492263160932978&id=100004479258403

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tinubu ne mai gidan shugaban 'yan ta'addan Boko Harram, wato Kashim Shettima, cewar Dr. Ugo Kelechi

Leave a Reply

Your email address will not be published.