fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Bidiyon Shugaban Sojojin Najeriya yana karfafa Musu Gwiwa su yaki Boko Haram ya sha yabo sosai

Shugaban Sojojin Najeriya, Maj Gen i Attahiru ya je Borno inda ya isarwa da sojoji sakon Shugaba Buhari na jinjina.

 

A wani Bidiyon sa da ya watsu an ji yanda yake baiwa Sojojin Umarnin su je su yaki Boko Haram inda yace ya bada awanni 48 a kwato inda aka kaiwa Sojojin hari.

 

Kalaman da yayi a wajan yasa ‘yan Najeriya da dama suke ta yaba masa inda har wasu ke cewa yafi tsohon shugaban sojojin da yayi Murabus, Janar Tukur Yusuf Buratai.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *