fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Bidiyon sojojin Najeriya na shewa da Murna bayan da suka kwace wani babban sansanin Boko Haram

Wannan Bidiyon yanda sojojin Najeriya ke murna ne bayan kwace wani babban sansanin Boko Haram a dajin Sambisa wanda a baya ake farganar zuwansa.

 

Sojojin Najeriya sun kwace sansanin Timbuktu inda suka kashe Boko Haram sama da 50 wasu kuma suka tsere, ciki hadda manyan kwamandojojin kungiyar 2.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *