fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bidiyon wani babban jami’in gwamnatin Najeriya da ‘yan mata 2 suna Tambada ya bayyana

Wani bidiyon jami’in gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Cheif Willie Amadi ya bayyana inda aka ganshi tsirara da ‘yan mata 2 suna Tambada.

 

Amadi wanda kwamishinan gwamnatin tarayya ne daga jihar Imo ya dauki kansa Bidiyon tare da wasu ‘yan mata 2 a kwance.

 

Da farko Bidiyon ya bayyana a manhajar Whatsapp ne kamin daga baya a watsawa Duniya ta hanyar YouTube amma daga baya YouTube din ta cire Bidiyon saboda zargin karya dokokin shafin.

 

Sahara Reporters ta yi kokarin jin ta bakinsa amma hakan ya faskara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *