January 19, 2021 by hutudole Wannan bidiyon wasu matsafa ne da aka fi sani da Yahoo Boys daga kudancin Najeriya da aka gansu suna cin kaza da ranta. Suna hakan ne a gaban wani boka kuma bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. https://hutudole.com/wp-content/uploads/2021/01/VID-20201205-WA0000.mp4 Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×