fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Bidiyon yanda Ado Gwanja ya tara Jama’a Gari guda a wani wasa da yayi

Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi, Ado Isa Gwanja kenan a wannan bidiyon inda aka ga yanda ya tara jama’a da yawa a wani wasa da yayi.

 

Ado Gwanja ya saka Bidiyon a shafinsa na sada zumunta wanda kuma ya dauki hankula sosai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *