Tauraron Dan wasan Kwallon kafan Najeriya, Ahmad Musa ya nuna tsadaddun Motocinda dake aje a gidansa na Alfarma.
Ya saka Bidiyonne a shafinsa na sada zumunta inda yawa Masoyansa gaisuwar Juma’a.
https://www.instagram.com/p/CIqR_dyDlmH/?igshid=pqtbhzhh9woq