Fadan Hausawa da Yarbawa a Sasa jihar Oyo ya saka mutane cikin tagayyara, Musamman Hausawa inda wasu kayan jikinsu ne kawai suka tsira dashi.
Wani Bidiyo ya bayyana yanda aka rika kona gidajen Hausawan inda wasu Rahotanni ke cewa 5000 ne suka yi gudun Hijira.
Can someone verify this coming out of Ibadan. pic.twitter.com/BGiCIP0Ljs
— Harrison (@harrisonmbamara) February 14, 2021
Movement has begun, May they be reunited with their families safely. Thank you @jishaq1 pic.twitter.com/fEiccaztrg
— Engr Yasir Arafat Jubril🏗🏢🌉🛤🛣 (@oil_shaeikh) February 15, 2021
Tuni dai aka kai Motoci aka fara dauko mutane dake son dawowa Arewa. Wasu matasan Arewan irin su dan Jarida, Mubarak Umar da shahararren me amfani da shafin Twitter, Waspapping da dai sauransu sun bude wata gidauniyar tallafawa wanda wannan lamari ya shafa.
Wani Bidiyon kuma ya nuna wasu matasa da ciwuka a jikinsu inda Aka kaisu Asibiti amma suka kasa samun kulawa.
https://twitter.com/jishaq1/status/1361206375678935040?s=19