fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bidiyon yanda aka kona wani dan Bijilante a Abuja bayan da yayi batanci ga Addini

An kona wani mutun dan Bijilante da aka zargi cewa yayi batanci ga Addini a Abuja.

 

An jefeshi sannan kuma aka kona gawarsa bayan da ya mutu.

 

Lamarin ya farune a yankin Lugbe dake babban birnin tarayya, Abuja.

 

 

VIDEO: Mob Stones, Sets Man Ablaze, Over Alleged Blasphemy

Karanta wannan  kalli hoton matar data ce 'yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

A mob has killed a member of a vigilante group in the Lugbe area of Abuja over alleged blasphemy.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.