fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Bidiyon yanda aka yi Zanga-Zanga ana kabbara a kasar Sweden bayan wani shedanin dan siyasa ya kona Qur’ani

An samu Zanga-Zanga wadda ta rikide ta koma tashin hankali bayan wani dan siyasa dake kyamar baki da musulunci ya kona Qur’ani a kasar Sweden.

 

An ga fusatattun matasa a wasu bidiyo da suka watsu sosai a shafukan sada zumunta suna lalata motocin ‘yansanda.

 

A wasu lokutan ma akan ga matasan suna korar ‘yansanda daga wajan Zanga-Zangar inda suka bankawa motocinsu wuta.

 

 

Karanta wannan  'Yan Bindiga sun kashe Delegates 3 a jihar Naija

Akalla ‘yansanda 4 ne suka jikkata a lamarin.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.