Mutane masoya sun yiwa Abdulmumin Jibrin maraba da shiga jam’iyyar NNPP a gidansa.
Ya wallafa yanda lamarin ya faru a shafinsa na Tiktok.
He shared a TikTok video on Saturday of himself bearing a basket of fruits and walking outside the house to meet the crowd that had gathered there.
He captioned the video, "NNPP- NEW NIGERIA- SABUWAR NIGERIA!!! #EyeOnTheBall."
— Punch Newspapers (@MobilePunch) May 14, 2022
A jiya Juma’a ne dai ya koma NNPP bayan ficewa daga APC.