February 15, 2021February 15, 2021 by hutudole Wannan bidiyon yanda Hausawa ke gudun Hijirane dana Sasa a jihar Oyo inda fadan Kabilanci ya barke aka kuma kashe mutane da Asarar Dukiya. A bidiyon an ji wasu yarbawa na ta zagin Hausawan a yayin da suke wucewa a kafa. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×