Wata mata da ta je daukar hoto da Kada a kasar Ghana ta ga tashin hankali yayin da kadar ta kai mata warta.
Matar ‘yar yawon shakatawa ce a yankin Akatsi North. Saidai Rahotanni sun bayyana cewa bata ji wasu raunuka masu tsananin ba kuma an kaita Asibiti kuma aka dubata aka sallameta.