fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Bidiyon yanda kudi Naira 400,000 da aka siya shinkafa dasu suka koma takarda

Wannan wani Bidiyo ne dake nuna yanda kudi, Naira 400,000 suka koma takarda bayan wasu sun sayi shinkafa buhuna 20 dasu.

 

Lamarin ya farune a yankin a Ogwashi Ukwu dake jihar Delta kamar yanda za’a iya ji a Bidiyon da ya watsu a shafukan sada zumunta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *