fbpx
Friday, July 1
Shadow

Bidiyon yanda masoyan Bukola Saraki suka masa maraba zuwa gida bayan shan kaye a zaben fidda gwani

Tsohon gwamnan Kwara kuma kakakin majalisar Dattijai,  Sanata Bukola Saraki kenan da ya koma gidansa na Kwara bayan shan kaye a zaben fidda gwani na PDP.

 

Magoya bayansa sun fito suna maya maraba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dalilin dayasa ni da Wike ba zamu goyi bayan Atiku ba duk da cewa jam'iyyar mu daya, cewar tsohon gwamnan Ekiti

Leave a Reply

Your email address will not be published.