fbpx
Monday, October 26
Shadow

Bidiyon yanda Miji ya kama matarsa da Kato a Otal: Yace yana da ikon kasheshi

Wanan bidiyon wani magidanci ne daya kama matarsa da wani a Otal wanda ya watsu sosai a shafukan sada zumunta.

Matar ta je Otaldinne da dadaronta sai aka yi saa ta yi kicibus da mijin nata.

Nan kuwa ta inda yake hawa ba ta nan yake sauka ba. An jishi yana furtawa wanda ya kama da matar tasa cewa yana ikon kashe shi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxOne Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *