Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha kenan a wannan Bidiyon inda aka ganshi kwance a kasa yana rokon Allah kareshi daga EFCC yayin da suka je gidansa ba tsammani.
Rochas Okorocha ya na fuskantar zargin almundahanar kudi.