fbpx
Monday, August 8
Shadow

Bidiyon yanda samari da ‘yan Mata suka chashe da wakokin Ado Gwanja a Gidan Rawa

Tauraron mawakin Hausa, Ado Isa Gwanja ya bayyana wani Bidiyo ta shafinsa na sada zumunta inda aka ga yanda samari da ‘yan mata suka cashe da wakarsa ta Girgiza nan wadda suka yi shi da Adam A. Zango.

 

Hakanan an kuma ji wakar kujerar tsakar gida ta Ado Gwanja din wadda itama aka cashe da ita a gidan rawar.

 

Ado ya saka wannan bidiyo ne a shafinsa na Instagram.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.