fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Bidiyon yanda Saurayi ya kwace takalmi, da karin gashin da ya saiwa budurwarsa a bainar jama’a bayan da ya ganta da wani

Saurayi da ba zato ba tsammani ya kama budurwarsa tana cin abinci tare da wani saurayin ya kunyatata inda ya kwace takalmi da karin gashin da ya siya mata.

 

Budurwar ta yi kokarin ganin ta rikeshi akan lamarin amma ya ki yadda.

 

Saurayin da take tare dashi dai bai dauki wani mataki ba, inda ya tashi kawai ya kama gabansa. Hakanan mutanen dake wajan cin abincin sun rika Allah wadai amma suma basu yi komai ba akai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *