fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyon yanda shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya tuntsura, ya fadi sau 3 yayin da yake hawa Jirgi

Shugban kasar Amurka, Joe Biden ya fadi har sau 3 yayin da yake tafiya akan maklr jirgin sama zai hau.

 

Ya yi tuntube sau 2 yayi yunkurin mikewa inda kum ya sake yin na 3, amma dai daga baya ya har jirginsa ya tafi.

 

Sakatariyar yada labaransa, Karina Jean-Pierre ta tabbatar da faruwar lamari inda tace amma yana nan cikin koshin Lafiya.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.