fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyon yanda Sojoji ke murnar sauke Janar Buratai

Sojojin Najeriya sun bayyana a wani Bidiyo inda aka gansu suna shesa da murnar cire shugaban sojojin Janar Tukur Yusuf Burati da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi.

 

Mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore ne ya wallafa wannan bidiyo inda kuma ya dauki hankula sosai.

 

A jiya ne dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauke duka shuwagabannin tsaro inda ya maye gurabensu da wasu sabbi.

 

 

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

See soldiers rejoicing over the removal of Tukur Buratai as the Chief of Army staff of @HQNigerianArmy imagine what’s #Nigerians will do when his incompetent boss @MBuhari is also retired permanently from #Nigeria’s political space. imagine it! #RevolutionNow https://t.co/VN7iDDqFCo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.