Wannan bidiyon yanda sojojin Najeriya suka kashe Boko Haram ne inda aka samu gawarwakinsu kwance a kasa.
Sojojin Najeriya sun matsawa Boko Haram da hare-hare dan ganin sun kakkabesu daga Dajin Sambisa.
Boko boys are receiving it hot hot! Kudos to Nigerian Army.👏👏 pic.twitter.com/mZh2Nnnh5G
— LMAN ✨ (@L_man__) February 17, 2021