fbpx
Monday, March 1
Shadow

Bidiyon yanda Sojojin Najeriya suka tono wani katon bon da suka binne akan hanya

Sojojin Najeriya sun tono wani katon Bom da Boko Haram suka binne musu akan hanya.

 

Sojojin na tafiya ne akan hanyar inda amma Allah ya taimakesu suka ga Bom din sannan suka hakoshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *