fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Bidiyon yanda tsageran IPOB suka kone babban ofishin ‘yansanda na jihar Imo, Sun kuma fasa babba gidan yarin jihar da Kubutar da masu laifi 1,500

Wasu tsageran ‘yan Bindiga da akw tsammanin ‘yan kungiyar ESN ne dake karkashin kungiyar dake ikirarin kafa kasar Biafra, IPOB sun kaiwa hedikwatar ‘yansandan jihar Imo dake Owerri hari.

 

Sun kai harinne tsakar dare da misalin karfe 1. Sun kuma kai hari a hedikwatar gidan gyaran hali na jihar Inda suka balleshi da kubutar da masu laifi kimanin 1,500.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Orlando Ikeokwu ya tabbatar da faruwar lamarin.

They sang solidarity songs at the Government House roundabout for about 30 minutes before attacking the facilities, a security source confided in our correspondent.

On breaking into the prison facility with the aid of explosives and dynamite, the attackers told inmates, “Go home, Jesus has risen. You have no reason to be here.”

When contacted, the police spokesperson in the state, Orlando Ikeokwu, confirmed the attacks

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *